Me ke faruwa

Labarai

Siyasa

Sabbin Labarai

Labarai

Farashin Dala ya fadi amma Farashin kaya sun makale

Duk da cewa farashi Dala a kasuwan duniya ya sauka amma wani babban abun lura anan shine har yanzu  kanana ababen masarufi ya gagara yin kasa a kasuwanin mu na cikin gida Najeriya.

By Vikrah Hausa

|

Afr 17 , 2024

Labarai

Gwamnatin jihar Nasarawa ta haramta kungiyoyin vigilanti na kabilu

Gwamnatin jihar Nasarawa ta haramtawa duk wani gungun ‘yan banga da ke aiki a fadin kananan hukumomi 13 na jihar.

By Vikrah Hausa

|

Afr 17 , 2024

Labarai

Ana fargaban abin da zai biyo bayan hari a Iran

Sai dai kuma a daya bangaren jami'an Gwamnatin Iran sun baiyana cewa wannan hari da sukayi babban nasarar ce domin abune da ya dada karfafa musulmi guiwa.

By Nasir Hussaini Muhammad

|

Afr 15 , 2024

Labarai

IPAC: Mun gamsu da Ayyukan Gwamna Sule

Mambobin kungiyar masu ba da shawara ta jam’iyyar Inter Party (IPAC) a jiya sun bayyana cewa sun gamsu da yadda gwamnan jihar Nasarawa, Mista Abdullahi Sule ya ke gudanar da aiyukan sa da mulkin jihar Nasarawa.

By Nasir Hussaini Muhammad

|

Afr 15 , 2024

Don samun saƙo ta Email din ka!