Search Items

Makomar ƴan wasan ƙwallon ƙafan a ƙungiyoyin su

Arsenal na daf da dauko Tiago Tomas, dan wasan gaba na Sporting Lisbon ɗan ƙasar Portugal mai shekara 18 a kakar wasa ta bana.

Mai horas da ƴan wasan Paris St-Germain Mauricio Pochettino y azaƙu ya mayar da Hugo Lloris Paris,wanda dama  tsohon dan wasansa ne a Tottenham ta ƙasar Ingila.

An sanar da ƙungiyar Arsenal fc cewa za ta iya sayen Odsonne Edouard, ɗan wasan gaba na Celtic mai shekara 23 kan fam miliyan 15 kacal

Ƙungiyar Liverpool da takwararta  Manchester City Duk suna  sa ido kan Florian Neuhaus, ɗan wasan tsakiya na Borussia Monchengladbach mai shekara 23