tsananin kyawunta ya isa ya warkar da cutar Sarkewar numfashi


 Shafin legit hausa sun ruwaito Wani doctor da ga cikin likitoc, yayi arba da hoton wanann baiwar Allah yaga tsananin kyawun da Allah yai mata kawai sai ya tumu a kasa ya dubi sauran abokan aikinsa yace da su ai wannan saboda tsananin kyawunta in mai cutar corona virus yai arba da ita a take zai warke

Ga dai hotunan baiwar Allahn anan kasa 

Shin wai Maganar likitan nan gaskiyace kyawunta ya isa ya warkar da cutar corona virus