Search Items

Cikakken jawabin shugaban ƙungiyar NARTO


Kotu ta amince da biyan Naira miliyan goma sha ɗaya ga ƙungiyar NARTO reshen karamar hukumar Keffi daga ƙungiyar NURTW Wato ƴan union Duk a garin Keffi.