jarumar kannywood ta sha Allah wadai akan zane jikinta


 

jarumar kannywood mai suna Madam Korede tasha zagi da cece ku ce ga masoyanta da ma jama'ar musulmai baki daya akan zanen tattoo data yi a kirjinta.

a zanen data rubuta THANK GOD da turanci wanda hakan ke nufin MUN GODE ALLAH, yajawowa jarumar bakin jini ga masoyanta