Rana bata karya NARTO da Kngiyar NURTW za'a yanke Shari'a

 kamar yadda muka labarto muku cikin makon da ya gabata cewa ranar Talata 9 ga watan maris na shekar 2021 ne ranar da Kotun da ke sauraron kara tsakanin kungiyoyin matuka Mota NARTO da NURTW za a yanke hukunci ranabata karya yau ce ranar saide kotu ta dage shari'ar don jin cikakken rahoton mun gana da shugaban NARTO inda yake cewa;