Search Items

Za'a yi Musayar Paulo Dybala da Paul PogbaDan wasan Poland Robert Lewandowski ba zai fafata a karawar da kasarsa za ta yi da Ingila ba a  ranar Laraba a wasan neman gurbin shiga gasar Kofin Duniya saboda raunin da ya ji a gwiwarsa.Jermain Defoe ya ce Harry Kane dole Tottenham idan yana son lashe kofuna, har yanzu Man Utd tana son daukar Ousmane Dembele, Juventus za ta iya yin musayar Paulo Dybala da Paul Pogba,da karin labarai kan makomar 'yan kwallon kafa.

A halin yanzu, Alvaro Odriozola, Eder Militao da Ferland Mendy za su kasance a matsayin madadin,  waɗanda suka kammala karatun makarantar Real Madrid Achraf Hakimi, Sergio Reguilon da Jesus Vallejo suma suna jiran damarsu.

Amma shirin na Los Blancos bai tafi yadda ake tsammani ba kuma makomar tsaron ta su ba ta da wani abin alfahari kamar na shekarun baya, duk da cewa kungiyar ta cimma yarjejeniya kan sayen David Alaba a wannan bazarar.

BBC/sport News