Fitaccen Makiɗi / Mawakin Turanci a Najeriya Don Jazzy ya bayyana yadda yayi gwagwarmaya da tallan ƙosai da Noma a rayuwarsaKowane ɗan Adam yana da abin da zai faɗa na mamaki da banjinta ko kuma na ban al'ajabi a rayuwarsa hakan ta sanya 
Fitaccen mawakin nan kuma shahararren makiɗin zamanin nan mai suna Michael Collins Ajere wanda aka fi sani da Don Jazzy ya ba da labarinsa kan yadda yake sayar da akara, (ƙosai).

Ya yi wannan jawabin yayin wata tattaunawa da ya yi da Black Box kwanan nan tare da Ebuka Obi-Uchendu. , yana zaune a gidan haya, shi da danginsa, da sauran su.

Jarumi Ya ce ya girma ne a Ajegunle sannan daga baya ya koma Egbeda a cikin Jihar Legas yana da kimanin  shekaru goma sha  ɗaya

Don Jazzy ya ce abubuwan da ya tuna a Ajegunle shi ne na makaranta, yana zuwa gida, yana bin mahaifinsa gona, sannan daga baya ya shiga raka mahaifiyarsa inda ta ke sayar da ƙosai  a ƙofar gidan da suka zaune.

Rayuwata zuwa Girma na ya kasance abinda mai ban mamaki, da al'ajabi  abinda ya ya kyakkyawa cikin tarihin Na shine. Na girma a wurare biyu, Ajegunle da Egbeda. Na farko, Ajegunle, an haife ni a Ajegunle. Na koma Egbeda lokacin da nake kimanin shekara 11wanda can na cigaba da rayuwa tare da Iyaye na.

Tunawa da Ajegunle ya hada da abubuwa hudu ko biyar. Makaranta, wacce ta kasance makarantar firamare; Yadda  na dawo gida, bin mahaifina zuwa gona. wanda yake a bayan gidan, sannan ka dawo da daddare, na kasance tare da mahaifiyata wacce ke siyar da akara a gaban gidan. Sannan da safe ni da dan uwana za mu yi tattaki don zuwa da ɗaukar agidi waɗan nan sune abubuwan da nake tunawa a tarihin rayuwar Ajegule.

“hakazalika ya ce, Mun kasance kullum mu  kan je mun dauki Agidin daga matar da mahaifiyata ta umarce mu da Sanyin  safiya  don haka, yana da zafi haka kuma har Zamu dawo dashi gida kafin ya juya izuwa agidi (kamar eko) sannan mu tafi dashi makaranta.

"Don haka, ya kasance makaranta, coci, gona, da kiɗa."waɗan nan sune aiki na da bazan manta da su ba a tarihi na.

Source Daily Trust