Ƙungiyar Liverpool ta shirya biyan £40m a wannan kakar, Ibrahim konate.

Ƙungiyar Liverpool ta zage damtse kan sayen ɗan wasanRB Leipzig's mai shekara 21, Ibrahima Konate a kan maƙuda kuɗaɗe har £40m a wannan kakar, duk da asarar kuɗaɗen harajin da za ta yi na £46m.

Sky Sports ta labarto cewa Kocin Leicester City Brendan Rodgers ba shi da ra'ayin komawa Tottenham domin horar da ƴan wasan ƙungiyar

Hukumar ƙwallon kafa ta  Jamus na tattaunawa da kocin Bayern Munich mai bankwana, Hansi Flick kan maye gurbinsa da Joachim Low a matsayin shugabanta.Tsohon kocin Arsenal Arsene Wenger ya nuna cewa a shirye yake ya shiga cikin jeren masu neman rike ƙungiyar irinsu Daniel Ek da wasu tsoffin ƴan wasanta uku. a cewar jarida