Wannan kulob din ya ga wariyar launin fata da duk wasu halaye na nuna wariya kwata-kwata ba za mu amince da su ba. Mun yi Allah wadai da shi...
James, mai shekaru 21, ya wallafa hotunan sakonnin wariyar launin fata da ya samu ta Instagram ranar Juma'a, tare da rubutun "wani abu na bukatar sauyawa.
Reviewed by Vikrah Online
on
January 29, 2021
Rating: 5